An Kaddamar da taro mai take  'Taron Muharram' a Tehran 	
   	IQNA -  wani biki na musamman mai suna "Taron Muharram", wanda ya hada da fasahar kere-kere, wanda aka fara a birnin Tehran a shekara ta biyu ken an a jere, da nufin inganta tarukan juyayin shahadar Imam Husaini (AS) a watannin Muharram da Safar.