IQNA

Tattakin Arbaeen 2024

IQNA – Miliyoyin mutane ne suka yi tattaki a birnin Karbala mai tsarki, galibinsu da kafa, domin halartar muzaharar Arbaeen a watan Agustan 2024.