IQNA

Kamar yadda Karbala ta kasance a Ranar Arba'in

IQNA- Adadin mahajjatan da suka ziyarci Karbala ya kai kololuwar ranar Arba'in a ranar Lahadin da ta gabata tare da wasu gungun maziyartan da suke shiga da kuma gudanar da zaman makokin Imam Husaini (AS) daya bayan daya, suna gudanar da zaman makoki a rana ta 40 bayan Ashura.