IQNA- Majalisar ministocin shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ta gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a jiya Talata, karo na farko bayan samun nasarar kada kuri'ar amincewa da majalisar dokokin kasar.
A yayin taron, fitaccen dan kasar Iran Qasem Raziei ya karanta aya ta 23-24 a cikin suratul Ahzab ta kur'ani mai tsarki.
3489676