Ayoyi Domin Rayuwa
Alamomin Al'umma Mai Addini
IQNA - Su ne wadanda, idan Muka ba su iko a cikin qasa, za su tsai da sallah, kuma su bayar da zakkah, kuma su yi umurni ga yin adalci, kuma su hana daga abin da babu kyau. Kuma aqibar al'amura ga Allah take.