IQNA

Malamin Iran yana karantawa a Hilla

IQNA - Sayyid Mohammad Hosseinipour, wanda ya yi nasarar zama na daya a gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 41 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya karanta kur'ani a cikin ayarin kur'ani na Arba'in da ke birnin Hilla na kasar Iraki.