Jana'izar Matar Ayatullahi Sayyid Ali Sistani
Uwargida Alawiyya 'yar Ayatullah Sayyid Mirza Hassan kuma jikar marigayi Ayatullah Sayyid Muhammad Hassan Shirazi, wacce aka fi sani da "Majdid Shirazi" kuma matar babban malamin Shi'a na duniya Ayatullah Sayyid Ali Hosseini Sistani ta rasu a yammacin Lahadin nan a birnin Najaf Ashraf bayan ta yi fama da jinya.