KamfanindillancinlabaraniqnayanakaltodagareutersyanabayyanacewaShuwagabanninkasashen Uganda Burundi Kenya Tanzania da kumaRuwanda sun sanyahannukanwannanyerjejeniyar ne a birninkampalanakasarUganra a jiyaAsabar.
Kafinhakadaishuwagabanninkasashenbiyar sun rika sun amince da aiki tare a harkokinshige da fice a tsakaninkasashen. Sannannangabazasumaidaharkokinkudadenyankinzuwabaidaya a karkashinbabbanbankiguda.
Wannanyerjejeniandaizaitaimakwakasashenyankinmaiyawanmutanemiliyon 135 bunkadatattalinarzikinyankin da kumaaiki tare wajenharkokinkasuwanci.
A wanilabarinkumaFiye da mutane 30 suka rasa rayukansu a rikicinkabilancin da yakunnokaiaarewacinkasar Kenya.
Kamfanindillancinlabaran DPA nakasarJamusyanakaltoJaridar The Standard ta kasar Kenya wacce ta rubutacewa, fadatsakaninkabilubiyu a garinMoyalekusa da kaniyaka da kasar Somalia yana ci gabaharzuwasafiyaryauAsabar.
Isa NakurushugabanLardinMarsabitindagarinMoyaleyake, yace duk tare da cewagwamnatinkasar ta turasojojizuwayankin don dawo da zamanlafiya, ammarikicinyana ci gaba a wasuyankunanagarinharyanzu.
Iyalaikima 800 ne sukakauracewagidajensu a yankindagacikinkabilunBorana da kumaGabrawadandasukefada a tsakaninsu, sukakumashigamakobciyarkasar ta Kenya wato Somalia don tsira da rayukansu.
Wannandaishi ne karonabiyu a wannanshekara, rikicinkebarkewatsakaninkabilunbiyu.
1335580