IQNA

KungiyarHizbullahTanaYaki Da ‘Yan takfiriyyah Ne ACikinKasar Syria

10:58 - December 25, 2013
Lambar Labari: 1346715
Bangarenkasa da kasa, wanibabbanjami’inkungiyarHizbullah ta kasar Lebanon NaifMusawiyabayyanacewakungiyartanayaki da mutanen da sukedauke da akidarkafirtamusulmiwadandasukekashemusulmibisabanbancinakidabisajahilci da rashinsaninhakikaninaddininmuslunciwadandasukeaiwatar da manufofinyaduwakanmusulmi.

Kamfanindilalncinlabaraniqnayahabartacewa, yanakaltodagashafinsadarwanayanargizonatshar Al-manarcewa, a nasabangarenJagorankungiyargwagwarmayarMusulunci ta HizbullahSayyid Hassan nasrullahyabayyanacewamakircin da aka shiryawakasar Syria bai ci nasaraba, maimakonhaka ma wannanmakircina ci gaba da rushewa.

Jaridar Al-akhbar ta kasar Lebanon ta nakaltodagaSayyidNasrallahcewa, abin da aka shirya ma kasar Syria tunfarkobashi da wataalaka da nemangudanar da sauye-sauyenasiyasa  akasar a kasar, abin da aka shiryamakirci ne narusakasarsabodamatsayar da ta dauka ta kin amincewa da siyasarAmurka a cikinkasashenyankingabas ta tsakiya, da kumagoyonbayanal’ummarpalastinu da take da dukakninkarfinta, gamikawancen da take yi da Iran da kumaHizbullah,  SayyidNasrullahyacewannanshi ne bababndalilinhaifar da dukwanna  rikici da duniya take gani a Syria.

Dangane da shigarHizbullah a cikinyakin Syria kuwaSayyidNasrullahyace dole ne Hizbullah ta yihaka, dominkuwa da ta batayihakanba da tunirikicinyaisokasar Lebanon, da tuni an faraganinmotoci da bama-bamaisunatashia  acikin Lebanon kamaryaddasuketashia  birananIraki, yace a halinyanzu Syria tana gab da samunnasara a kankyngiyoyin ‘yanta’adda da aka kwasodagakashenduniyasunakasheal’ummarkasar da sunan jihadi, kamaryadda a zahirikasashen da sukekashebiliyoyindaloliwajenkwasosu da basumakamai sun faranunagajiyawadangane da hakan.

 

1346170

captcha