IQNA

Sheikh SiddiqiYaFadakar Da MusulmiKanMakircinRaba Kansu

8:30 - January 20, 2014
Lambar Labari: 1360744
Bangarensiyasa,Wanda yajagorancinsallarJuma’arbirnin Tehran a yauHujjatul Islam walmusliminKazimSiddiqiyabayyanacewarhanyartabbatar da hadinkaitsakaninal’ummarmusulmiitaceriko da kumadogaro da abubuwan da musulmansukayitarayya a kansu.

Yana maicewadukkaninmusulmi sun yiimani da Allah daya da Manzon Allah (s.a.w.a) da Alkur’aniguda a matsayinwahayidagawajen Allah MadaukakinSarki.

Hujjatul Islam Siddiqiyabayyanahakan ne a lokacin da yakegabatar da hudubarsallarJuma’a a nan Tehran indayacematukardaial’ummarMusulmisukayiriko da koyarwaraddininMusulunci, to kuwaMusulunciyana da karfiniko da gudanar da duniya.

Yayin da yakemaganakanmutuwartsohonfirayiministan HKI Ariel Sharon da kumairinjinjinawan da shugabanninkasashenyammacisukayimasadukkuwa da irinkaurinsunan da yayiwajenaikataayyukanta’addanci a kanal’ummarPalastinu, na’ibinlimaminna Tehran cewayayilokaciyayi da al’ummominkasashenyammaizasufarkasannansugairinyaddashugabanninsusukenunagoyonbaya da kumajinjinawamutanen da baabin da sukasa a gaba face zubar da jininal’umma.

Harilayaukumana’ibinlimaminjuma’arna Tehran yajinjinawakungiyargwagwarmayarMusulunci ta Hizbullah ta kasarLabanonwandayabayyana ta a matsayinabinalfahariduniyarmusulmisannankumakungiyarfarko da ta kwancewa HKI zani a kasuwa da kumanuna ta waduniya a matsayinholoko.

1359972

captcha