IQNA

Wasan kwallon kafa ba shi da wani tasiri a kan musulmi masu azumi

17:51 - June 26, 2014
Lambar Labari: 1422764
Bangaren kasa da kasa, babban likitan hukumar wasannin kwallon kafa ta duniya Dr. Berry Duak ya bayyana cewa azumi bas hi wani tasiri ga ‘yan wasan kwallon kafa musulmi da suke buga wasa a wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa cewa, a jiya babban likitan hukumar wasannin kwallon kafa ta duniya Dr. Berry Duak ya bayyana cewa azumi bas hi wani tasiri ga ‘yan wasan kwallon kafa musulmi da suke buga wasa a wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya yanzu a kasar Brazil.
A wani labarin kuma a ci gaba da gasar cin kofin Duniya dake gudana a kasar ta brazil, A wasannin jiyya laraba, rgentina ta lashe ajeriya da ci uku da biyu Cikin kwallayen da 'yan wasan kungiyoyin biyu suka ci dai, akwai kwallaye biyu na essi, da kwallo daya daga ojo, yayin da Ahmed Musa ya ci wa Super Eagles duka kwallayen ta biyu.
Wanan sakamakon dai ya baiwa Najeriya tsalakewa zuwa zagaye na biyu a gasar cin kofin Duniya na bana, bayan takwarar ta Argentina wace tun kafin karawar ma ta samu tsalakewa. A wasannin jiyya laraba kuma, Bosnia ta doke Iran da ci uku da daya  yayinda cuador ta tashi kunan doki ba ci sifili da aransa.
1422049

Abubuwan Da Ya Shafa: FIFA
captcha