FIFA

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babban likitan hukumar wasannin kwallon kafa ta duniya Dr. Berry Duak ya bayyana cewa azumi bas hi wani tasiri ga ‘yan wasan kwallon kafa musulmi da suke buga wasa a wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya.
Lambar Labari: 1422764    Ranar Watsawa : 2014/06/26