Bangaren Manema labarai: Jalal Bitarafan: ya bayyana cewa: duk da matsaloli a kan hanya da suka hada da kishirwa ga iska dubban masu ziyara ne ke kwarara zuwa garin Najaf domin halartar Arba'in ta shahadar Imam Huseini (AS)
Bangaren Manema labarai: Jalal Bitarafan: ya bayyana cewa: duk da matsaloli a kan hanya da suka hada da kishirwa ga iska dubban masu ziyara ne ke kwarara zuwa garin Najaf domin halartar Arba'in ta shahadar Imam Huseini (AS) kuma suna fitowa ne daga yankuna da garuruwa daban-daban na Iraki wasu ma daga wajen kasar ta Iraki inda miliyoyin mata da yara da maza n eke kwara a garin Karbala a dai dai wannan lokaci na cika kwanaki arba'in da shahadar imam Huseini (AS) .Abin al'ajabi suna cikin wannan tafiya da matsalolin da suke fuskanta suke rera taken juyayi da shahadar imam Huseini (AS) kuma hatta wadanda suka kwarara a cikin garin Najaf sun nufi garin Karbala inda nan yankin da Imam Huseini (AS) ya yi shahada kuma hubbarinsa yake. A bangaren mahukumtan Iraki sun dauki tsauraran matakan tsaro.
363235