IQNA

Daren Mawaka a Jere Tare Da Halartar Mawaka Na Kasa Da Kasa A baje Kolinsu Karo Na uku

Bangaren adabi: Daren Mawaka a jeer a jami'ar Tehran tare da halartar mawaka na kasa da kasa a kasuwar baje kolin wakoki karo na uku ta kasa da kasa a wakar Fajr.
Cibiyar kula da harkokin alkur'ani a Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; A wannan karo na bajen kolin wakokin Fajr an samu halartar mawaka sha uku masu Magana da Parisanci daga kasashen Tajikistan.afganistan,Uzbakistan,Indiya,Pakistan,Palasdinu,Labanon , Iraki da Masar kuma za a girmama su lokacin rufe wannan baje kolin wakoki.Har ila yau wannan wata dam ace ta kara kusancin tsakanin mawakan Iran da takwarorin na kasashen da ba Farisa ba a duniya. Kuma bayan jami'ar Tehran ana gudanarwa a jami'ar Shahid Beheshti da Alama Tabataba'i.

365649