IQNA

A Karon Farko An Fassara Littafin Da Ya Kumshi Ayyukan Ahlul Baiti (AS) Da Yaren Kasar Tailand

Bangaren Al'adu da kwarewa: A Karon Farko An Fassara Littafin Da Ya Kumshi Ayyukan Ahlul Baiti (AS) Da Yaren Kasar Tailand kuma wanda ya fassara shi ne Said Kazim Arfi'i.
Dag yankin ne cibiyar da ke kula da kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin cewa; wannan littafi wani bangare ne da litattafai sha hudu day a kumshi rayuwar Ahlul Baiti (AS) a aikace kuma Muhammad na'im Yadabiya dalibi a jami'ar Almustapha (SWA) al'alami ya tarjuma a cikin wannan yare na kasar Tailand domin hakan zai taimakawa al'ummar wannan kasa sanin tarihin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka.

377054