Bangaren manema labarai: Amir Taraki Najad babban darektan al'adu da yada musulunci na yankin Yazdi ya mika sakon ta'aziyarsa dangane da rashin da aka yin a rasuwar limamin juma'a na yankin Yazd.
Daga Yazd ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin cewa; hujjatul Islam Ahmad Ajamin babban darektan da ke kula da hukumar yada Al'adu da musulunci a yankin Yazdi ya aike da sakon juyayi na rashin limamin juma'ar yankin da ake yi .
381696