IQNA

Iraniyawa Da Ke Ziyara A Biranen Makka Da Madina Sun Gudanar Da Juyayin Shahadar Ma'asuma

Bangaren maneman labarai/Said Ja'afar Fatimi Nush Abad : dubban Iraniyawa ne da ke ci gaba da ziyarar gurare masu tsarki a Makka da Madina sun gudanar da taron juyayin tunawa da shahadar Ma'asuma.
Bayan ta nakalto daga majiyar hukumar aikin haji a Iran ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta bayyana cewa dubban masu ziyartar gurare masu tsarki a biranan Makka da Madina a cikin Otel din da suke zaune a wadannan biranai suka gudanar da taron tuna wannan rana tab akin cikin shahadar Fatima Ma'asuma (S) wadda ta yi shahada bayan shayar da ita guba a kan hanyarta ta isa wajen dan uwanta Imam Rida (AS).

383910