Bangaren ilimi da nazari: Makalar Albarz Dawudi mamba a komitin ilimi a jami'ar Payamul Nur kan dangantaka a cikin yanayi mai kunci da Masallacin Kudus da Palasdinu ke ciki na mamaye bayan yakin duniya na biyu da kuma hanyar sake gina yanki da aka amince da ita a taron kasa da kasa na jami'o a Aljeriya.
Daga Kurdistan ne cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na jami'ar Payamul Nur ta watsa rahoton cewa: Mahdi Albu Gabish shugaban bangaren hulda da jama'a a wannan jami'a ya bayyana cewa; duk da ta'addancin baya-bayan nan na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kubutar da masallacin Kudus ya zama wajibi kan dukan musulmi musamman masana .Kuma duk wani abu da msulmi zai yi da zai taimaka wajen intar da masallaci ya zama wajibi kansu da yin trubuce-rubuce kan hakan Kan wannan dalili ne aburz Dawudi masani kan tasre-tsare da ginegine kuma mamba a komitin ilimi na jamia'r ya rubuta wannan makala.
384746