Bangaren kasa da kasa: littafin Kaura Ita Ce Gadon Da Manzon Allah (SWA) Ya Barwa Bil Adama Da Ibrahim Husein Malabari Ya wallafa Masani dan Kasar Indiya da ke zaune a kasar Kanada kuma shugaban cibiyar musulunci ta Turanto a Saudiya ya shigo kasuwa.
Bayan ta nakalto daga jaridar Arab News cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin cewa: Muhammad bin Umar badhadah mataimakin babban sakataren hadin guiwar kungiyar musulmin duniya sun gabatarwa da kofin wannan littafi ga sheik Abdallah bin Biya tsohon ministan ilimi a mauritaniya. A lokacin bukin kaddamar da wannan littafi ya bayyana cewa: kaddamar da irin wannan littafi na bayyana yadda manzon Allah (SW) ya rayu da sahabbansa da kuma yadda ya fuskanci matsaloli masu tarin yawa yanada matukar muhimmanci ga musulmi da sauran al'ummomi da suke ba musulmi bad a kara masu sani kan hakan.
384934