IQNA

An Girmama Yan Wasan Fina-finai Iraniyawa A Rasha

Bangaren al'adu da fasaha: shugaban baje kolin munbarin Zinari a lokacin ganawarsa da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Ketare a kasar Rasha ya girmawa yan wasan fim Iraniya .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Za'iludi Mamirguf shugaban baje kolin fina-finai a lokacin ganawarsa da Ibrahimi mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Rasha ya girmama da kuma yabawa yadad suka shirya fim day a faranta ran musulmi a wannan kasa ta Rasha da suka kai har sun bukaci a fassara wannan fim din a cikin harshen rashanci da hakan yake a matsayin jan aiki da nuna kwarewa a wannan fanni na shirya finafinai.

394108