IQNA

Shugaban Jami'ar Musulunci A Karkizistan Ya Karbi Limamin Masallacin Bishkak

Bangaren siyasa da zamantakewa: Shugaban Jami'ar Musulunci A Karkizistan Ya Karbi Limamin Masallacin Bishkak babban birnin kasar.
Daga kasar Karkizistan ne cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Abdul Shakir NurMata bayan gudanar da ayyukan yada ilimi da tarbiya a jami'ar musulunci na kasar zai kuma rika bada sallar juma'a a yanki na sha biyu na birnin Bishkak fadar mulkin kasar.

393373