IQNA

Zama A Kasar Suriya Kan Magance Rikici Tsakanin Iyalai A Mahangar Musulunci

Bangaren al'ada da fasaha: zama kan yadda za a magance rikici a tsakaninIyali a mahangar musulunci da ofishin kula da yada al'adun Iran a Suriya ta shirya a zauren taro na Imam Khomeini ®
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; a wannan zama an samu halartar malumman jami'a dam asana da masu bincike na kasar Suriya kamar Muhammad Hasan Albaga shugaban jami'ar Shari'ati ta musulunci a Damskos da Hana'a Kawi malamin jami'a da suka gabatar da jawabai masu gamsarwa.

398839