Bangaren ilimi da bincike: Littafin nan na Mu'alim Madarasatain da Said Murdala Askari ya fassara an fassara shi a cikin harshen Sawahili.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa: littafin Mu'allimul Madarasatain an fassara shi da harshen Sawahili da ofishin da ke kula yada al'adun Iran a kasar Tanzaniya ta dauki yauni da dawainiyar wannan aiki da kuma bugawa a darul Nashr da tarjuma na Al'itra.
398578