IQNA

An Fara Rubuta Mabukata Zangon Karatu Na Digiri Wadanda Ba Iraniyawa Ba A jami'ar Mustapha(SWA)

Bangaren Internet: ta hanyar internet ne aka fara rubuta sunan mabukata daukan darasin karatun Digiri a Jam'iyar Almustapha (SWA) al'alam a bangarori daban-daban.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke mai kula bangaren karatu da zabar darasi a jami'ar Almustapha (SWA) al'alami ya sanar da wannan labari na fara daukan da rubuta sunayen masu son rubuta sunansu a bangarori daban daban a matakin digirin digirgiri gay an makaranta wadanda ba Iraniyawa.Wannan wata baddar dam ace ga dalibai yan kasashen waje da suke neman bas u damar fara rubuta sunayensu a fannoni daban-daban.

407656