IQNA

Bangaren kasa da al'adu da zamantakewa: Taro da baje kolin kayayyakin zane-zane da fasaha na Iraniyawa a kasar Albaniya.
Daga yankin Balkan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a wajen wannan baje koli na kayayyaki na zane-zane da fasaha na Iraniyawa a kasar ta Albaniya da aka fara tun ranar alhamis din da ta gabata an samu halartar da dama daga cikin manyan mutane ta fuskar ilimi da siyasa da kuma jakadun kasashen waje da ke zaune a wannan kasa kuma an baje kolin kimanin kayayyakin zane-zane da fasaha dari a wajen wannan kasuwar baje koli da suka hada da abubuwan hotuna da litattafai da zane da rubuta da salon rubutu da bada dama ga duk wani mai bukata.


409462