IQNA

Bangaren kasa da kasa:a kasar Aljeriya ne za a gudanar da taro kan al'adar Tarjama a musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga Elmiudjahid cewa wannan taro na kwanaki biyu ne kuma za a gudanar da shi ne a dakin taro da bincike kuma an samu halartar manyan malummai dam asana a wannan kasa da kuma malumman addini da shugabannin makarantu a kasar.

410682