IQNA

Watsa makala Kan Binciken Mahanga Da Tunanin Imam ® A Hausar Akhalaki Da Siyasa A Bulgairiya

Bangaren al'adu da fasaha: an watsa wata makala da ke bayani da bincike kan tasirin mahanga da tunanin Imam Khomeini ® a Hauzar da ke koyar da Kywawan Halaye da siyasa a Bulgairiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan makala da Tu'ufazuf masanin musulunci da kuma bincike a kasar ta Bulgairiya ya rubuta karkashin daukan nauyin haka da ofishin kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ya yi bayani kan yadda mahangar da kuma Tunanin Imam Khomeini ya yi tasiri a wannan Hauza da ma a tsakanin al'ummar wannan kasa.

410953