IQNA

Tsohon Firaministan Kasar Holan Ya Nuna Damuwa Da Wanzuwar Musulunci

Bangaren kasa da kasa: Ruud Lubbers tsohon shugaban kasar Holand ya nuna damuwarsa da yadda musulunci ke kara wanzuwa a kasar tare da bukatar masanan kasa da su yaki wannan abu day a kira matsala.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta nakalto daga TRT cewa tsohon firaministan kasar Ruud Lubbers kuma babban komishinan kula day an gudun hijira a majalisar dinkin duniya day a halarci taro kan yadda bullowar wasu sabbin abubuwa ya bayyana damuwa da yadda ake kara samun bullowar da yaduwar musulunci a wannan kasa amma ya nuna hakan a wata barazana abin yaka da gwagwarmaya.

417652