IQNA

Bayani Cikin Hikima Da Musulmai Suka Yi Kan Wahayi Shi Bayani Gamsasshe

Bangaren masana: nazariyar da ke bayani kan ruhin dan adam yanada bangarori guda biyu,bangaren dabi'a da kuma bayan dabi'a da kuma shahid Mutahhari ya bayyana.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta kawo wata makala cewa;wahayi a mahangar MakKuwar da Muttahari da Mahdi Abass Zade ya rubuta wannan littafi day a kumshi fannoni na ilimi da kuma ya yi bayani dalla-dallan kan wanna matsayi na wahayi.

417846