IQNA

An Watsa Fim Kan Rayuwar Imam Khomeini ® A Talbijin din Zimbabwe

Bangaren al'adu da fasaha; a daidai lokacin zagayowar ranar rasuwar mu'assasin juyin juya halin musulunci a Iran Imam Khomeini ® an watsa wata fim da ke bayani kan rayuwarsa
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; a daidai lokacin zagayowar ranar rasuwar mu'assasin juyin juya halin musulunci a Iran Imam Khomeini ® an watsa wata fim da ke bayani kan rayuwarsa. Har ila yau fim din na yin tuni da abubuwan da suka wakana a ranar 14 ga watan Khudad.

416712