IQNA

An Kafa Cibiyoyin Bincike Kan Musulunci Na Na'urar Mai Kwakwlwa

Bangaren internet; Shugaban cibiyar kula da harkokin bincike ta hanayar na'ura mai kwakwalwa ta duniya dangane da binciken ilmomin addinin musulunci, ya bayyana cewa wanann cibiyar ta kafa wasu kanan cibiyoyi na gudanar da bincike kan addinin musulunci a kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga shafin internet na nursaf cewa; Shugaban cibiyar kula da harkokin bincike ta hanayar na'ura mai kwakwalwa ta duniya dangane da binciken ilmomin addinin musulunci, ya bayyana cewa wanann cibiyar ta kafa wasu kanan cibiyoyi na gudanar da bincike kan addinin musulunci a kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa cibiyar kula da harkokin na'ura mai kwakwalwa a Iran ta dauki wani salo na bayyan ailmomin addini ta na'ura mai kwakwalwa, domin yada ilimi cikin sauki ga al'ummomin muulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shiri za a nuna wa masu halartar taron gasar kur'ani da za a gudanar a Iran.
436092