IQNA

17:38 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805948
Bangaren kasa da kasa; An bude wani baje kolin kayyakin tarihin musulunci a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa, mai taken musulunci da imani da ibada.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran CIHAN cewa; An bude wani baje kolin kayyakin tarihin musulunci a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa, mai taken musulunci da imani da ibada. Bayanin ya ci gaba da cewa a yayin bude wannan baje koli minister mai kula da harkokin iyali na kasar Turkiya Salma kaliya ta samu halartar bukin bude baje kolin, wanda ya hada da kayyakin tarihin musulunci daga kasar Turkiya. Sama da kayayyakin tarihin musulunci guda 150 ne aka baje kolinsu a wurin.

438106


Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: