IQNA

An Bude Wani Shafin Internet Na Mabiya Mazhabar Shi'a A Amurka

Bangaren rahoto; Wani daya daga cikin amsu kula da harkokin hanyra sadarwa ta internet a Amurka Ramazan Karimi ya bayyana cewa; wannan shafi zai taimaka ma masu gudanar da bincike ta hanyar internetkan mazhabar shi'a.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet na musulmin Amurka cewa; Wani daya daga cikin amsu kula da harkokin hanyra sadarwa ta internet a Amurka Ramazan Karimi ya bayyana cewa; wannan shafi zai taimaka ma masu gudanar da bincike ta hanyar internetkan mazhabar shi'a. Wani daya daga cikin amsu kula da harkokin hanyra sadarwa ta internet a Amurka Ramazan Karimi ya bayyana cewa; wannan shafi zai taimaka ma masu gudanar da bincike ta hanyar internetkan mazhabar shi'a.
447209