IQNA

16:45 - September 12, 2009
Lambar Labari: 1825180
Bangaren kasa da kasa; A yau Asabar ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Amirul muminin (AS) a birnin Karachi na kasar Pakistan.
Kamfanin dillancin labaran Iqna daga kasar Pakistan ya habarta cewa; A yau Asabar ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Amirul muminin (AS) a birnin Karachi na kasar Pakistan. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan yana daya daga cikin taruka da musulmi mabiya mazhabar shi'a suka saba gabatarwa a kowace shekara domin tunawa da ranar haihuwar Imam Ali (AS) wanda ke samun halartar dubban daruruwan muminai. A daren za a gudanar da laccoci da kuma raya daren lailatul qadr a birnin krachi da sauran wurare da mabiya mazhabar shi'a suka saba gudanar da tarukansu.
463290
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: