IQNA

Bangaren siyasa da zamantakewa; a daidai lokacin kusantar ranar Kudus da kuma rana ta karshe ta watan Ramadan jami'an kungiyar Hizubullah a yankin kuduncin Labanon na gabatar da jawabai kan jaddada cewa: Kyatata Dangantaka Da HKI Wani Cin Mutuncin Palasdinawa Ne.
Daga kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Nabil Faruk a lokacin day a ke gabatar da wani jawabi a garin Sur a kuduncin kasar Labanon ya bayyana cewa: a yau kamar yadda kowa ya sani kuma yake ganin yadda gwamnatin Haramtacciyar kasar Israila ke kokarin ruguza wannan masallaci ta hanyar yin gine-gine na karkashin masallacin da wasu lamurra makamantan haka sun tabbata da babban hadarin da masallacin ke ciki kuma kokarin da kasashen Larabawa ke yin a kiran a yi hulda da inganta ta daidai wadaida da HKI wani cin fuska da kau da kai da lamarin Palsdinawa.

465099