IQNA

Bangaren zamantakewa: Za gudanar da taro na kasa da kasa kan addini da kafafen watsa labarao na kwanaki uku a Tehran da Qum.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; wannan taro yanada burin yin bincik kan matsayin ilimi da addini da kuma dangantakar addini da kafafen watsa labarai a mataki na kasa da kasa har ila yau kuma halin da kafafen watsa labaran ke ciki a Iran da sauran kasashe na duniyab da halin da addini ke cikin tare da bada shawarwarin yadda za a inganta yanayin da addini ke ciki a yau da kuma halin da kafafen watsa labarai ke ciki.

465357