IQNA

Makarantan Kur'ani Iraniyawa Sun Samu Karbuwa A India

23:42 - September 19, 2009
Lambar Labari: 1827995
Bangaren kasa da kasa; A wani taro da aka gudanar a birnin New Delhi na kasar India, wanda ya samu halartar dubban musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; A wani taro da aka gudanar a birnin New Delhi na kasar India, wanda ya samu halartar dubban musulmi, makaranta Iraniyawa sun gudanar da karatun kur'ani wanda ya samu karbuwa a wajen musulmin kasar. Daga cikin wadanda suka gudanar da karatun kur'ani kuwa a kwai shahararren makarancin nan na kasar Iran Hamid Kubaniyan.466521
captcha