Bangaren kasa da kasa: musulmai da ke zaune a kudu maso gabacin Islam Abad sun gudanar da zanga- zanga don kalubalantar bincike a majalisa kan daba dama da yancin cin mutunci manzon Musulunci (SWA) .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga Zeynebiye ta watsa rahoton cewa: : musulmai da ke zaune a kudu maso gabacin Islam Abad sun gudanar da zanga- zanga don kalubalantar bincike a majalisa kan daba dama da yancin cin mutunci manzon Musulunci (SWA) . Wannan zai iya zama wani babban kalubale da ake yi wa abubuwa da gurare masu muhimmanci da daraja a wannan kasa da kuma matukar ba a dauki mataki ba to ko shakka babu zai iya zama wani babban kalubale ga musulmi.
469379