Bangaren manema labarai: babban darektan da ke kula da al'udun Iran a Yaz ne ya bada wannan labari.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: Ahmad Ajin babban darektan da ke kula da harkokin al'adun Iran a yankin Yaz ya bayyana cewa a wannan karo a garin Yaz ne za a gudanar da wannan kasuwar baje koli inda ya kara da cewa: za a gudanar da wannan kasuwa ce a ranar ashirin da hudu ga watan Aban inda za a samu halaratr wakilai daga yankuna daban daban.
469774