IQNA

A Ostriya Za A Gudanar Da Taro Mai Taken Musulunci Tushen Yaki Da Rashin Taisayi

Bangaren ilimi da nazari: cibiyar da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Ostriya ta shirya wani taro mai taken Musulunci tushe da madogarar yaki da duk wani abu na rashin tausayi da nuna zalumci a duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Muhammad Kiyarashi mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Ostriya ne a lokacin ganawarsa da Lansel shugaban cibiyar yada al'adun Musulunci a wannan kasa dangane da aiki tare da hulda ta bai daya sun amince kan shirya wani taro mai taken taken Musulunci tushe da madogarar yaki da duk wani abu na rashin tausayi da nuna zalumci a duniya.


470404