Ministan Harkokin Wajen Kasar Labanon Ya Bukaci Kare Hadin Kai Domin Kare Mukkadasatin Musulunci
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Fauzi Salukh a gefen bayan taron majalisar dinkin duniya da aka gudanar a birnin News York na kasar Amerika ya bayyana cewa hadin kai da kare hadin kai shi ne hanyar kiyayewa da kuma kare duk wani abu mai girma da daraja na Musulunci kuma da hakan zai kara habaka abubuwa na tarihi da kimarsu kuma ya yi kira da sauran al'uumomi da su rika kiyaye irin wadannnan abubuwa masu kima da daraja .
470382