IQNA

Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci A Kawo Karshen Killace Qods

16:58 - October 10, 2009
Lambar Labari: 1835782
Bangaren siyasa; Wakilin kungiyar hadin kan kasashen larabawa ya bukaci da a kawo karshen killace masallacin Qods da yahudawa ke yi a zaman da majalisar take gabatarwa na bai daya.
Kamfanin dillancin labaran Iqn ay nakalto daga shifin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Syria cewa; Wakilin kungiyar hadin kan kasashen larabawa ya bukaci da a kawo karshen killace masallacin Qods da yahudawa ke yi a zaman da majalisar take gabatarwa na bai daya. Wakilin kungiyar hadin kan kasashen larabawa ya bukaci da a kawo karshen killace masallacin Qods da yahudawa ke yi a zaman da majalisar take gabatarwa na bai daya.476233






captcha