Hujjatul Islama Ibrahim Ansari mai kula da yada al'adun Iran a kasar Sudan ne a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa:da farko ina godiya ga Allah madaukakin sarki da kuma yadda tawagar Iran da ke ta kumshi kwararru dam asana kur'ani da ta ziyarci kasar Sudan da hakan ke tabbatar da rawar da jamhuriyar Musulunci ta Iran ke takawa wajen yada ilimi na kur'ani da kuma na addinin Musulunci a sauran kasashen duniya.
478806