IQNA

Mahardatan Kur'ani Sun Gana Da jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

16:40 - October 20, 2009
Lambar Labari: 1839735
Bangaren siyasa da zamantakewa; mutane 90 ne da suka hada malummai da masu koyar da kur'ani da mahardata a muassisar koyar da kur'ani a cibiyar al'adu ta Hadarat Zahra (AS) suka iso nan Tehran domin ganawa da jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa: ; mutane 90 ne da suka hada malummai da masu koyar da kur'ani da mahardata a muassisar koyar da kur'ani a cibiyar al'adu ta Hadarat Zahra (AS) suka iso nan Tehran domin ganawa da jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran.Suna daga cikin mutane dubu uku da za su gana da jagoran a wannan safiya ta talata .




480647
captcha