Bangaren kasa da kasa ;Britaniya za dauki dawainiyar gudanar da taro kan Musulunci da yammaci na kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga Amai ta watsa rahoton cewa: a wajen taro za a samu halartar kungiyoyi na Musulunci da sauran kungiyoyi na kasa da kasa da malummai na addinin Musulunci da wadanda ba musulmi bad a za su hade a wannan ci biya karkshin dakin taro na da mahalarta taron za su yi nazari da tunani kan Musulunci da yammaci turai wato kan yadda Musulunci ke yaduwa a kasashen yammacin turai.
486583