IQNA

11:14 - November 05, 2009
Lambar Labari: 1845027

Pakistan Ta Yi Kira Da A Karfafa Dangantar Al'adu Tsakanin Kasashen Musulmi

Bangaren kasa da kasa; Ministan harkokin wajen kasar Pakistan ya yi da a kara karfafa dangantaka ta fuskokin al'adu tsakanin kasashen musulmi.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Pakistan cewa; Ministan harkokin wajen kasar Pakistan ya yi da a kara karfafa dangantaka ta fuskokin al'adu tsakanin kasashen musulmi. Ministan harkokin wajen kasar Pakistan ya yi da a kara karfafa dangantaka ta fuskokin al'adu tsakanin kasashen musulmi.487071




captcha