IQNA

Baranta Daga Mushirikai A Lokacin Aikin Hajji Babban Gwagwarmayar Al'ummar Islama Kan Masu Girman kai

Banagaren siyasa: Zari'I ya bayyana cewa babu wata hanya ta gwagwarmaya a yau a lokacin hajji ga al'ummar musulmi face yin bara'a da ma'abuta girman kai na yau.
Sa'adul Zari'I masani kan harkokin duniyar musulmi a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya yi nuni babban gurin taruwar jama'a da babu kamarsa a duniya wato gurin gudanar da aikin Hajji da cewa wannan babbar dam ace da musulmi za su taka rawar gani ta fudskokin da dama kama daga addini ,zamantakewa,tattalin arziki,siyasa da yaki da makiyansu . har ila yau ya kara da cewa: babu wata hanya ta gwagwarmaya a yau a lokacin hajji ga al'ummar musulmi face yin bara'a da ma'abuta girman kai na yau.



492342