Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga wasu majiyoyin musulmin kasar Rasha an bayyana cewa Majalisar malaman musulmi ta kasar Rasha ta sanar cewa, nan bad a jimawa ba za a kafa wani kwamiti na kula da harkokin tattara zakka da kuma sarrafata a Rasha. Bayanin ay ci gaba da cewa Majalisar malaman musulmi ta kasar Rasha ta sanar cewa, nan bad a jimawa ba za a kafa wani kwamiti na kula da harkokin tattara zakka da kuma sarrafata a Rasha. 517928