Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani baje kolin kayyakin gwagwarmayar palastinu a kasar Zimbabwe da nufin kara karfafa gwiwar palastinawa masu neman 'yanci a yankin daga yahudawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga majiyoyin yada labaran kasar Zimbabwe cewa An gudanar da wani baje kolin kayyakin gwagwarmayar palastinu a kasar Zimbabwe da nufin kara karfafa gwiwar palastinawa masu neman 'yanci a yankin daga yahudawa.Baynain ya ci gaba da cewa An gudanar da wani baje kolin kayyakin gwagwarmayar palastinu a kasar Zimbabwe da nufin kara karfafa gwiwar palastinawa masu neman 'yanci a yankin daga yahudawa. 518608