Bangaren fasaha; Kamfanin kula da harkokin shirya finafinan Amurka yana shirya finafinan gaba da addini sakamakon matakan da shugabannin Amurka suke dauka na firgita Amurkawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kamfanin kula da harkokin shirya finafinan Amurka yana shirya finafinan gaba da addini sakamakon matakan da shugabannin Amurka suke dauka na firgita Amurkawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Kamfanin kula da harkokin shirya finafinan Amurka yana shirya finafinan gaba da addini sakamakon matakan da shugabannin Amurka suke dauka na firgita Amurkawa. Yaci gaba da cewa shugabannin Amurka sun cusa matukar tsoro a cikin zukatan Amurkawa dangane da addinin muslunci. 524761